iqna

IQNA

Tehran (IQNA) ma'aikatar kula da harkokin adini a yankin zirin Gaza na Falastinu ta bayar da umarnin bude masallatai a yankin.
Lambar Labari: 3484845    Ranar Watsawa : 2020/05/28